Ko Kasan Boska, Suderc, Cafenol, Paracetamol, Panadol Extra Aiki Daya Suke

ZANGO MEDIA
0


Paracetamol
Panadol extra
Boska
Sudrex
Cafenol

Duka magani daya ne? Dukan su PARACETAMOL 1000mg ne + caffeine 30mg
Akwai wadansu mutanen dake hade PARACETAMOL + SUDREX susha, ko PARACETAMOL 1000MG + CAFENOL making 2000mg na paracetamol ke nan waje daya

Alikitance akwai abunda ake kira PARACETAMOL TOXICITY (wato gubar paracetamol idan yayi yawa) , wanda ke causing ACUTE LIVER  DAMAGE, (wato yalalata hantar mutum). Mutane da dama suna kamuwa da acute liver damage basu sani ba, idan ba'ayi sa'ah ba yakai mutum ga chronic liver disease har yakai ga Liver cirrhosis.

Dan haka a daina hade magungunan guda biyu lokaci daya....
Yakamata a fadakar da masu trader cewa su daina sayar dasu lokaci daya ko mutum yaxo daya suyi masa bayani.

Post a Comment

0Comments
Post a Comment (0)