The Nigerian government has confirmed that the 2023 National Population and Housing Census will commence on May 3, 2023.
Garba Abari, a member of the Publicity and Advocacy Committee on 2023 National Population and Housing Census, confirmed this on Sunday, March 26, 2023, in Abuja during a press conference.
He said that the three-day exercise would commence May 3 and end on May 5 across the country
*Gwamnatin Najeriya ta tabbatar da sabuwar ranar da za a fara kidayar jama'a na farko cikin shekaru 17
Gwamnatin Najeriya ta tabbatar da cewa za a fara kidayar jama'a da gidaje na shekarar 2023 a ranar 3 ga Mayu, 2023.
Garba Abari, mamba ne na kwamitin yada labarai da bayar da shawarwari kan kidayar jama’a da gidaje ta kasa na shekarar 2023, ya tabbatar da hakan a ranar Lahadi, 26 ga Maris, 2023, a Abuja, yayin wata ganawa da manema labarai.
Ya ce atisayen na kwanaki uku zai fara ne daga ranar 3 ga watan Mayu sannan kuma za a kare a ranar 5 ga watan Mayu a fadin kasar.
©️ Ahmed El-rufai Idris
Kaduna State Coordinator Zumunta Youth Awarenesses Forum.