Zaɓaɓɓen Gwamnan Kano Engr. Abba Kabir Yusuf ya shawarci masu yin gine-gine a filaye mallakar Gwamnati da su dakata.
Abba Kabir Yusuf ya bayyana hakan ta bakin Kakakinsa Malam Sunusi Bature Dawakin Tofa.
Ya ce, yana shawartar masu gine-gine a filayen makarantu, asibitoci da filayen wasanni da ma'aikatun Gwamnati da su dakatar da shi.
Ga ƙarin bayanin da ya yiwa Freedom Radio