Zaka Iya Duba Sakamakon Zabe Ta Wayarka

ZANGO MEDIA
0

Hukumar zabe ta bada damar duba zabe ta wayar hannu ta hanyar bada shafinta na yanar gizo. Domin duba Sakamakon daka duk inda kake ciki da wajan kasa.

Zakai rijista a shafin hukumar Kafin ganin sakamaakon, ga yadda zakai rijista:


1, saka suna cikarke

2, Number wayarka ta salula

3, Adareshi Email na wayar ka 

4, Number sirri wato (password)

5, Jiharka da misali: (Kano state)


6, Daka karshe zasu turo maka da  sako na tabbatarwa wato (verified code) ta akwatin sako na email 

Ta wannan hanyar zakai anfani da wayarka dan shiga shafin duba Sakamakon na 2023.


Post a Comment

0Comments
Post a Comment (0)