Hukumomin gwamnatin tarayya guda 4 da suke neman matasa domin basu gurbin aiki hukumomi sun hada da hukumar hana shan miyagun kwayoyi , hukumar sojan ruwa tare da hukumar sojan kasa da hukumar kiyaye haduraka ta kasa.
A gwada ko Allah zai sanya a dace. a yada don wasu su amfana.
NDLEA Application link:
https://recruitment.ndlea.gov.ng/
Nigerian Army Application link:
https://recruitment.army.mil.ng/rarer
https://recruitment.army.mil.ng/rarer Nigerian Navy Application link:
https://www.joinnigeriannavy.com/application-guidelines/
FRSC Application link:
https://www.recruitment.frsc.gov.ng
©️Ahmed El-rufai Idris
Kaduna State Coordinator Zumunta Youth Awarenesses Forum