Ku Hanzarta zuwa Local Government Secretariat domin neman rancen Geep office National Orientation Agency NOA. Domin a baya anyi da yawa an dace, sani kowane Gwamnatin shugaba muhamdu Bahari ta bada wannan damar to yanzu ma an kuma budewa.
Rancen ya kaso gida uku cikin su zaka nemi daya da yardar Allah zaa dace Allah ya bamu nasara. Kuma babu kudin ruwa a ciki
Tradermoni--50k
Marketmoni--50k
Formermoni--300k
A.I.G.DALA