Hayakin Taba Sigari Lahanta Ido Kamar Yadda Yake Illata Hanta

ZANGO MEDIA
0
 


Duk da kasancewa jama'a sunfi dogara da cewa hayakin sigari hanta yake illatawa hankan yajawo ankaran mutane dalili da rubutawa da akai a jikin kwalin, To ka sani dan uwa yana bawa ido matsala sosai.

   Babban abin da yake kawowa itace matsalar gani ko makancewa ma gaba daya

   Dalilin toshewar jijiyoyin jini wadda hayakin taba sigari yake haddasawa mashari yana da ninki goma shashida (16) na hadarin akan wandda baya sha ta hanyar shigar hayakin ta ciki wadda zakaga wani har gwanintar busu da hayakin yake ta Ido

   Hayakin taba na kara ciwon ido wanda ciwon sugar ke kawowa ga mashayin taba dalilin toshewar jijiyoyin jini na ido wanda yake illatarwa sosai

   Sinadaran lead da copper sukan taru akan gilashin ido ta hanyar hayakin wadda yake haddasawa mashayi ciwon dindimi na ido

   Haka zalika yana dauke da wasu kwororin sinadare masu hadari wajan kawowa ido tangarda ko rasa idon gaba daya

     Waddda suke shan taba sigari sunfi wanda basa sha da ninki hamsin (50) hadarin kamuwa da cita a idan su koma kassaransa

     Mutum goma (10) ne daka cikin dari (100) kadai suka San taba na iya kaiwa a rasa ido

A.I.G.DALA 

Post a Comment

0Comments
Post a Comment (0)