Ya Kamata Musan Alamomin Ciwon Zuciya

ZANGO MEDIA
0
 
Ciwon zuciya wani abune me wahalar sha'ani da bada wahala wajan ganewa duba ga ciwane wadda yake galabaitar da mutum Kuma akan ja lokaci kafin a ankara shine

  Akwai banbanci tsakanin alamomin ciwon ga mace da namiji wajan bayyana, Wanda namiji yakan iya ciwon kirji ciwon ya zarce har wani bangaran na hannu daka jikin sa wadda ba hakan bane ga ita mace

  Duba ga wadanan alamomin zasu iya ankaran da mu ya ciwan yake kasan cewa a jikin mace da namiji

  Alamar ciwon kirji da rashin Jin dadin jiki wanda zai dinga zuwar ma mutum akai akai ko kaji kirjinka yana matsewa ko jin ba dadi daka wani bangare daka jikin kirjin numfashi ya dinga futa dakar Koko yazo a yanayi na sama sama 

  Rashin futar numfashi da baya gamsarwa ko ya karu lokicin da take kwance in kuma a tsayane ya ragu ko gumi ya karyo me tsanani a wasu lokutan harda amai

  Mukamiki,baya da wuya sukanyi ciwo wadanan gabbe zugi radadi ko wani abun makusancin hakan zai iya kamasu ba tare da dalilin kome ba musanman bangaran dama na mukamiki 

  Zai iya kasan cewa yazo da ciwon ciki me tsanani ko ya zama cikin ba dadi 

  Gajiya ba tare da wani aiki ba kama da ka kan gabobi da sauran jiki

  Da jin jiri in aka mike tsaye da zai zama me naci wasu lokutan da shiga yanayi irin na Suma

A.I.G.DALA

Post a Comment

0Comments
Post a Comment (0)