Karin Kwana Goma Na Karbar Tsofanfun Kudi

ZANGO MEDIA
0




Babban bankin Najeriya CBN ya sanar da ƙara wa'adin daina karɓar tsofaffin kuɗi zuwa 10 ga watan Fabirairu.

Gwamnan babban bankin Godwin Emefiele ne ya sanar da hakan cikin wata sanarwa da ya fitar a ranar Lahadi.

Gwamnan ya ce ya zuwa yanzu CBN ya karɓi naira tiriliyan 1.9 na tsofaffin kudi, saura kuma naira biliyan 900 ya kammala karɓar tsofaffin kuɗaɗe.

BBC hausa

Post a Comment

0Comments
Post a Comment (0)