Abubuwan Da Ya Kamata Ka Sani Kafin Halartar Wajan Daukar Horon Kidaya

ZANGO MEDIA
0
#NPCCENSUSTRAININGUPDATE

✅ There will be another documentation on the first week of training. ( There will be no payment for people that will miss it )

✅ Make sure you know the venue for the training in your State and local government.

❗ All participants must go with there with their Android phones and power bank 

🚫 Pregnant women and nursing mothers will not be allowed to participate in the training exercise.

❗️ While at the training center, pay attention to what is being taught as your success depends on it.

❗️ Training allowances are paid to the account you submitted.

 ❗do not absent yourself from training because attendance will matter alot.
 your name will be easily removed if you fail to attend training.* 

✅ Ranar farko da zaka fara halatar karbar horo dole mutum yaje da takaddun daya nemi aikin dasu a satin farko na horo. (Ba za a biya mutanen da suka ki halatar karbar horo ba )

✅ Mutum ya tabbata Kafin ranar karbar horo ya san wurin da za'a gudanar da karbar horo a jaha ko karamar hukumar.

❗ Ya zama wajibi mahalarta karbar horo su tafi tare da wayon Android da Power Bank.

🚫 Mata masu juna biyu da masu shayarwa ba za'a basu damar shiga aikin hororar wa ba.

❗️ Yayin da kuke halatarci wurin karbar horo, ku kula da abin da ake koyarwa .

❗️ Za'a biyan alawus-alawus na horarwa a asusun ajiyar da kuka gabatar lokacin da aka aminci da neman aikin ku da aikin kidaya wucin gadi.

 ❗duk wanda ya gaza halartar karbar horo za'a cire sunan shi daga acikin wanda zasu ci gajiyar shirin saboda halartar taron karbar horo yana da mutukar mahimmanci.
 

Zaa samu gayyatar karbar horo nan ta Email address din da mutum ya shigar lokacin rijista ku sani duk inda mutum yasa a nan zaiyi aikin kidayar jamaa don haka ina son anyi amfani da wannan dama wajen sanar da mutanan da suka samu Approval amma suna son canza matsayi daga #Enumerator Zuwa #SUPERVISOR ko a canza mishi jaha ko karamar hukumar ko Phone number yayi magana ta WhatsApp *08097206320* zaa canza mishi in Sha Allahu Amma ba kyauta bane .

NB.
*BAMA APPROVAL*❗❗❗

©️Ahmed El-rufai Idris
Kaduna State Coordinator Zumunta Youth Awarenesses Forum.

Post a Comment

0Comments
Post a Comment (0)