Masu binciken kimiyya sun tabbatar da cewa da kasashen duniya a dunkule suke wuri guda sakamakon canjawan yanayi kasashe da nahiyoyi suka samu darewa zuwa bangarori daban daban inda teku da kananan koguna da Tafki Tafki suka daddare ta Kashi kashi.
A baya bayan Nan munga yadda rasha da yankin Soviet suka dare daga jikin nahiyar turai.
Bin cike ya nuna africa zata dare itama inda ake ganin kasashen , Rwanda 🇷🇼 Uganda 🇺🇬 Burundi 🇧🇮 Congo 🇨🇩 Malawi 🇲🇼 da Zambia 🇿🇲 teku zai ratsa ta tsakiyar su,
Sauran kasashen Kenya 🇰🇪 Tanzania 🇹🇿 da Ethiopia 🇪🇹 wasu daga cikin Yan kunan su zasu balle daga jikin su.
Yanzu haka tarayyar Africa ta fara shirye shiryen tasar birane da kauyukan da abun Zai Shafa a samar musu da wuraren Zama.
Ga hoton yadda afrika zata koma a sama.