NPC masu aikin sa ido zasu samu Kudin turenin kamar haka.
~ Kudin abinci # 14k
~ Kudin mota # 20k
~ ladan gafe na turenin # 91k
Kuma wannan Kudi za a same sune a cikin Ramadan daka 7th Zuwa 25th na watan april insha Allah.
GA JERAN YADDA HORANWA KUMA ZATA GUDANA
Maris 31 har 6 ga Afrilu
Koyarwar Matakin Farko na Masu Sa ido da masu aikin kidayawa
7 Afrilu har 25 Afrilu
A cikin Ramadan.
2. Afrilu 26 har 30 ga Afrilu
Koyawa masu sa ido da masu kidaya aikin kidaya yadda ya kamata
3. MAYU 1
ƙidaya (Dare).
4. 2 ga Mayu har 7 ga Mayu
Ƙidaya Mai Kyau.
5. Mayu 8 har zuwa12 ga Mayu
Kidayar Mop-Up, Idan an sami ƙarin wasu masu yawan jama'a a wuraren ƙidayar.
Lura:
Duk Wanda Ya Nema Kuma Aka Amince dashi Zai Samu Gayyata Mai Nuna Cikakkun Kafin Ranar Da Aka Kayyade Domin Horarwa.
A.I.G.DALA.