Sen. Aishat Dahiru Ahmed Binani ta All Progressive Congress APC ta cinye zaben gwamnan jihar Adamawa ta zama zababben mace ta farko a Najeriya.
Jihar Adamawa da ke arewacin Najeriya ta zama gwamna mace ta farko a Najeriya.
Fatan alheri da addu'ar Allah ya taya ruko