Yanzu haka INEC tana sakin zabe Kai tsaye a shafin ta, zaka iya bi ta wannan hanyar Dan gani waye akan gaba
Zakai rijista a shafin hukumar Kafin ganin sakamaakon, ga yadda zakai rijista:
1, saka suna cikarke
2, Number wayarka ta salula
3, Adareshi Email na wayar ka
4, Number sirri wato (password)
5, Jiharka da misali: (Kano state.
6, Daka karshe zasu turo maka da sako na tabbatarwa wato (verified code) ta akwatin sako na email
Ta wannan hanyar zakai anfani da wayarka dan shiga shafin duba Sakamakon na 2023.