Duk da kasancewar madarin ne ke da injayan cinye wasani Amma basan tana daf da cinmata.
WASANNI: Tarihi Ya Maimaita kansa Kwana Dayane Tsakani Da Cin Madari 4 Babu Da Kuma 2/1
March 19, 2023
0
Kamar yadda wasa ya gudana yau 19/3/2013 basa ta sami nasara haka ma shekara daya data gabata akai a ranar 20/3/2022 inda basan ta doke madari da ci 4 me ban haushi alamu sun nuna nasara tana kan basa kenan