Matasa A Birnin Kano Sun Fara Kiran Sunan Sunusi Limido Hadida Kalmar Dawo Dawo

ZANGO MEDIA
0
  Sunusi Limido Sunusi dayane daka cikin jeran sarakunan da yai sarautar kanon Kuma tsowan ma'aikacin shugaba a babban bankin kasa.

  Wanda sanin kowane ya sami sarautar kanon ne a lokacin tsowon gwamna kwankwason kuma tsamtsamar alakar siyasa tsakanin kwankwason da magajinsa Dr. Abdullahi Umar ganduje tai sanadiyar cireshi daka mulkin.

  Matasan da aka jiyosu suna kiran wasune daka cikin masu hakidar kwankwasiyar da suka fito kan tituna murnar lashe zaban da Abba gida gida ya lashe wanda aka sanar a safiyarnan.

  Wasu daka cikima harda Kiran kalmar SABON SARKI SABON GWANNA ma'ana dai tarihi ya maimata kansa.

Post a Comment

0Comments
Post a Comment (0)