Yadda zaku tura Complain a first bank, ba sai kunje banki ba. Misali idan mutum yaje cire kudi da katin sa, kudin bai fita ba, a kayi debiting din sa, zai iya cika wannan form din domin isar musu da Complain. Ko wani matsala makamancin haka.
Note: Idan ya kama dole sai kunje banki, domin kowa ya san yadda bankunan mu suke, wani lokaci sai kayi ta zuwa sannan bukatar ka ta biya.
Ko ku tura musu Sako ta Email nasu: complaint@firstbanknigeria.com
Ga Kuma Contact nasu: 0700FIRSTCONTACT (0700-34778-2668228), 01-4485500, 0708-062-5000.
wanana wata Hanyace me sauki wajan magance matsalar ku daka gida
Ga link din nan Wanda zai sadaka ga Banki Kai tsaye
https://complaints.firstbanknigeria.com
A.I.G.DALA